iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Mutane akalla 8 ne suka mutu sakamakon harin bam da aka kai da wata mota a kusa da filin sauka da tashin jiragen sama na Mogadishu babban birnin kasar Somaliya.
Lambar Labari: 3486811    Ranar Watsawa : 2022/01/12

Tehran (IQNA) Babban sakataren majalisar dinkin duniya ya yi Allawadai da harin da aka kaddamar a birnin Mogadishu na kasar Somalia.
Lambar Labari: 3485613    Ranar Watsawa : 2021/02/02